ylliX - Online Advertising Network
Uncategorized

Ya kamata Pantami Yaji Wannan. || Sako Zuwaga Mawaki Rarara Sako.

Sheick bello yabo dodon azzaluman shuwagabani da yan cida addini .

Sheick bello yabo yayi abin bajinta sosai gamida tsokaci mai matukar mahimmanci dangane da abinda ke faruwa a nigeria .

tabbas wannan abin lurane domin kowa yasani cewa dauda kahutu rarara yana daga cikin wadanda wannan mulki tayiwa rana shiyasa basa ganin laifin mulkin ko kadan.

kalli wannan video da malam ya fadawa mawakin gaskiya domin ita gaskiya daci takedashi Kuma gaskiya komi daci dole dole sai an fada masu gaskiya.

shin Menene kuka fahimta gameda wannan kayataccen video da Sheick bello yabo yake fadin gaskiya komi daci.

munagodiyah da ziyarah .

.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button