Uncategorized
Wayyo Cikina Daliban Jami Suna Kwai Kwayon Wakar Jaruma

Wakar hamisu breaker mai muna Jaruma ya dau hankula sosai 2021 .
kalli yadda wasu daliban jamia suna bin wakar jamia suna kwai kwayon wakar abin ban dariya Sosai.
shin kun nishadantu da wannan videon?
gaskiya nidai naci dariya kuma na sami nishadi sosai kwarai.