ylliX - Online Advertising Network
Uncategorized

Innalillahi wainnalillahi Raji’un Rasuwar Sheick Jaafar Adam Kafin Rasuwar Ahmad S Nuhu

Akwai abin lura tsakanin rasuwar ahmad s nuhu da kuma rasuwar Sheick jaafarm Mahmud adam

Allah sarki rayuwar kenan na zubarda hawaye sosan gaskiya dana kalli wannan video tabbas rayuwa abin tsoro ce kuma batada tabbas.

kuduba yadda wasu abubuwa suke zuwa mana a rayuwa babu zato babu tsammini kuma har yanzu bakowa ya fahimci hakan ba.

kalli wannan video na kasa indai kana da imani a kalla kayi hawaye saboda tausayi allah sarki rayuwa kenan .

fatan kunsami cikakken hankalta gameda wannan kayataccen video munagodiyah da ziyarah.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button