ylliX - Online Advertising Network
Uncategorized

Fati Washa Ta Taya Aisha Aliyu Tsamiya Murnar Haihuwa Karo Na Biyu

Daya daga cikin fitattun jarumai Kannywood fati washa ta taya yar uwar ta aisha aliyu tsamiya murnar haihuwar ta a karo na biyu.

wasu a koda yaushe suna complain cewa aisha aliyu tsamiya bata da aure basu ban cewa tunda suka daina ganinta a cikin fina finan Kannywood tayi aure bane.

hakanne yasa daga cikin mutane kowa ke fadin al barkacin bakinsa a kan wanna fitacciyar jarumar.

 

fatan kun fahimci cewa aisha aliyu tsamiya tanada aure sannan Kuma ta haihu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button