ylliX - Online Advertising Network
Uncategorized

Bayyanar Cikin Aisha Buhari || Toh Fa Malam Yayi Fashin Baki

wata Sabuwa malam yaki daga wa buhari kafa shida matarsa kan wannan al Amarya hakan ya dauki hankula sosai ganin yadda talakawan nigeria suke fafutuka ga zaman banza da rashin aikin yi

duk da rashin aikin yi talaakawa sunfi shiga halin kaka nakayi idan sukaji maganar rashin tsaro da rashin kwanciyar hankali.

kalli wannan video da idanun basira zaku fahimci hakan.

fatan kun ilimantu da wannan kayataccen video mai matukar mahimmanci da kuma sakawa alumma tabbacin abinda suke fuskata a dai dai wannan lokacin da muke ciki.

allah yasa mu amfana ya allah yasa mu zauna lafiya amin yaa rabbal alamin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button