ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Wow! Wasu Sabbin Zafafan Hotunan Yaa Yaan Ibrahim Mai Shunku Sun Bayyana.

Ibrahim mai shunko ya kasance daya daga cikin jerin shahararrun jaruman Kannywood wanda duniya ta sansu tun a fari zaku iyayin kasa domin kallaon Videon. 👇👇👇👇

ya kuma kuma kasance daya daga cikin jarumai wadanda suka fito daga babban gida .

bugu da kari yana cikin jarumai wadanda suka kasance sun yi aure akan lokaci kuma suna da iyali , inda jarumin yake da kyawawan yara yara da ya haifa a cikin sa.

dannan wannan video na kasa domin kallon sabbin hotunan iyalan nasa

fatan kun nishadantu da wannan kayataccen video muna Godiyah da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button