waazi
Karku kalla kusada Yara || Toh Fa Yau Dai Malam Ya Bayyana Wasu Zafafan Sirruka

Waazin Sheick Sheick Aminu Daurawa yayi wasu kalamai wadanda duk wanda yakeso ya kalla ya tabbatar bai bunna a inda yara suke ba domin tabbas wannan maganar masu hankali ne.
shin mene kuka fahimta gameda wanna kaya taccen video da malam yayi gamsashshen bayani a kai?