ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Tirkashi Shin Kunsan Yara Nawa Hauwa Waraka Ta Haifa?

daya daga cikin manya kuma shahararriyar fitacciyar jarumar Kannywood wato hauwa waraka tayi aure harma ta haihu kafin ta dawo harkar film .

shin yaa abin yake?

hauwa waraka dai da fari ta fara shiga harkar na fina finan hausa tun tana budurwa amma sai dai a wancan lokacin Bata sanuba sosai ta bar harkar ta sami miji tayi aure.

bayan wasu shekaru kadan ta sami sami yaro da na miji sannan bayan yaron nata ya fara tasawa aurenta ya mutu sannan kuma daga bisani ta koma harkar film dinta tsundum.

toh masu kallonda sauraro shin mai kuka fahimta da wannan kalamai dakuma abubuwa da suka faru?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button