ylliX - Online Advertising Network
waazi

Anzo Wajen! Daga Kashe Dai Bello Yabo Ya Aikawa Baban Bello Turji Da Zazzafar Sako Na….

tabbas Sheick bello yabo bashi da tsoro sam domin ba kowani malami zai iya fadin gaskiya komi daci ba.

Dannan video na kasa domin kallon sakon bello bello yabo zuwaga mahaifin bello turji kan abinda dan sa ya aikatawa alummar musulmi.

tabbas bello turji bashida mutunci ko tausayi idan yayo kanka babu maka we a sai yayi kokarin hallakaka domin kuwa ba iya satar shanu da Kiddanpping ya tsaya ba yana kashe mutane wadanda basu jiba basu gani ba.

wannan ba karamin koma baya banw ga wannan alummar ace naku shine yake kasheku .

wallahi daace a kasarnan akwai hadin kai wasu abubuwanma bazaayi ba amma mu bamuda hadin kai shiyasa kowani irin wulakanci sai ayi mana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button