ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Innalillahi wainnalillahi Raji’un yanzu yanzu gaskiyar Rasuwar Naziru Sarkin Waka

Innalillahi wainnalillahi Raji’un yau dai layi ya motso kan naziru m Ahmad sarkin wakan san kano.

a yau ne wasu hotuna suke ta yawo a kacefen sada zumunta musamman Facebook da Instagram inda ae ta yada jita jitan mutuwar naziru m Ahmad sarkin waka.

ya fito ya karyata lamarin inda yace saurin mene kukeyi?

allah ya shiryeku kuma allah ya samu mugama lafiya amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button