ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Wow Kalli Katafaren Gidan Hamisu Breaker Ya Girgiza Jaruman Kannywood

Masha Allah haka akeso a rayuwa aga ana samun cigaba da kuma nasarori sosai .

kasancewar dayawa daga cikin mawakan Kannywood da kuma Jaruman Kannywood wasu suna zaunene a gidan haya yayinda wasu kuma sukeda tarin dukiya da gidaje.

ana tsaka da wannan rayuwa dai da Dadi ko babu shine fitaccen mawakin hausa kuma babban mawakin Kannywood mai tashe Mai suna hamisu breaker ya saki wata zazzafar video na kerarriyar gidan sa da yagi na da kansa.

https://youtu.be/O3Lp-cLPqWImuna yi y

yasa fatan alkhairi da karin arziki.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button