ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Toh Fa Rikin Tonawa Juna Asiri Teema Makamashi vs Sadiya Haruna

Wata Sabuwa Wata Wutar Gobarar Riki Ta Kara Kunnowa Cikin masanaantar Kannywood inda wasu Jaruman mata suke tonawa junansu asiri.

hakan yabiyo Bayan irin yadda manya kasarnan da manyan yan kasuwa suke nemansu inda daga bisani wadunsu suke daukar matanen a Video domin neman kudin famsa kafin su goge Videon.

idan kuma kaki sai suyi bara zanar yada videon ka wa duniya .kalli wani video da suke caccakar juna.

toh shin Menene kuka fahimta gameda rikin nasu kuma shin wacece mai alamun gaskiya?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button