ylliX - Online Advertising Network
bello turji news

Alhamdulillah Labari Mai Dadi Yan Banga Da Sojoji Sunyi Nasarar Kama Babban Yaron Bello Turji

kamar yadda kuka sani cewa dan taadan Zamfara bello Turji ya hana howa sakat ya takurawa alumma da satar mutane satar shanu da kuma kashe mutane wadanda basu jiba basu gani ba.

Duk da cewa dan taadan baya nuna alamar cewa abinda yakeyi zalunci ne shi kawai gani yake komi yayi dai dai ne .

hakanne yasa alumma suka dukufa da adduoi akan allah ya kartashi ya kuma watsa aniyarsa.

alhamdulillah ana samun nasara inda ala kama kani kasurgunin dan taada masu garkuwa da mutane dakuma kisan mutanenda basu ji ba basu bani ba.

muna rokon allah ya karo nasarori ga sojojinmu amin

mun

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button