ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Yadda Auren Presdor Da Sumayya Labarina Season 4

Idan mai mai  Manta ba labarina tazo da wani saboda wani al alamari na musamman domin kuwa mutane tunda akace sumayya tab bata kuma ana zargin Kiddanpping dinta akayi yasa mutane suka suka magantu kan wadannan al Amari.

Hakan yasamo asali ne ganin yadda akasami sabani a tsakanin director aminu saira da kuma ita nafisa abdullahi wato sumayya wanda yayi sanadiyyar haka yasa aka juya labarin .

kalli yadda wannan video ta kasance.

tabbas wannan shiri ya matukar birgeni.

muna godiyah da ziyarah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button