ylliX - Online Advertising Network
Barabarn Hausa

Wata Sabuwa Videon Bikin Yar Sarkin Bauchi Yakanyo Cece Kuce Harda..

Toh fa ana wata ga wata saraku na shuwagabani sune suke jagorantar alumma kuma idan yayan talakawa sunyi abinda bai dace ba sune masu kwaba masu sai dai kuma tir da halinda suke ciki tareda iyalansu.

Eh kwarai domin kuwa gaba daya sun manta da al adarsu da kuma addininsu inda sukeyin abubuwa irin yadda sukaga dama kuma ba babu mai ce masu donme.

badun komi ba kowa yana tunanin cewa zasu hana abinda suke bashi ko yana tsoron kubucewar wata al farma da zaa bashi daga hannun gonna ko kuma shuganan kasa.

kalli wannan video da akayi na auren yar sn bauchi wanda yajanyo cece kuce.

toh saboda allah shin kunga wani abu kamar yadda wasu yan social media suke ta yada rade rade.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button