ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Sun Kasheta Innalillahi wainnalillahi Raji’un 😭

Wannan rayuwa damene yayi kama kuma sannan mun rasa yadda zamuyi mu shawo kan matsaloli a kasarnan kuma mun rasa yadda zamu gyara komi yazama dai dai.

Kowa yadani ka nigeria state kadanne suke cikin walwala da jin dadi amma kasari ana cikin takura matsatsi da kuma tarin matsaltsalu kala da kada kalli wannan video kaga rashin imani da rashin adalci

shiyasa akoda yaushe maluma suketa iya bakin kokarinsu wajen fada karda mutane domin gujewa irin wadannan abubuwa amma aamar baayi domin kuwa koda anyi waazi lokuta kadan an Manta wani lokacinma kafin abar wajen kowa ya mance.

allah allah shi kyauta ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button