ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Rikicin Jaruman Kannywood Mata Harda Cire Mata…

 

Tirkashi abu abu yayi abu lallai yakai abu wannan wani irin rashin hankali ne zaace kokuwa rashin ilimi idan ko ba haka bane duka lallai akwai rashin jin maganar iyaye .

domin kuwa duk wanda basajin maganar iyayensu abinda sukaga dama kawai zasu rinka yi kuma ba kowane zai fada masu sujiba .

duk da ganin cewa rigimar matan Kannywood bai zama wani abu bareba kokuma Sabon shiga a garemu amma wani lokacin mutane sukanyi tantama idan jaruman sukace wai fadakar wa sukeyi.

domin kuwa mai fadakarwa abin koyi ne idan baizama na gariba toh tabbas zakusamu baya komi sai lalata tarbiyyan yayan alumma.

kalli wannan video domin kalla da idanunku.

shin Menene kuka fahimta gameda wannan rikici nasu?

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button