ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Sakona Zuwaga Maryam Yahaya Kishiga Hankalinki Saboda…

Iyyeh lallai hausawa sunyi gaskiya sukace kowa yasami rana tom yayi shanya .

idan baku bantaba Maryam yahaya a watannin baya tayi fama da matsananciyar Rashin lafiya inda har wasu suka fara yada jita jita jitan cewa shin ko asiri akayi mata?

bayan mahaifiyar ta ta karyata wannam zantukane sai lamarin yayi shiru kuma hakan ya shude da kwanaki babu dadewa sosai Allah ya bayata lafiya inda tafito ta cigaba da wasu muamala nata da tasaba.

sai dao kuma abin ban mamaki kuma abin al ajabi shine daga dawowanta dag rashin lafiya mai makon aga sauyi na halayya da dabiu sai kuma aka ganta a Yadda take a baya.

a wanna. Videon zakuga yadda saadiyya haruna take yi mata gargadi da nasihan cewa kada ta fiyewa sauran matan Kannywood domin kuwa zasu kaita su baro.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button