ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Ikon Allah kalli yadda ake daukar shirin gidan badamasi season 3 season

kamar yadda kuka sani shirin godan badamasi shirine wanda ake daukansa kuma mai dogon zango.

wanda arewa 24 take daukar nauyin daukarshi kuma sannan falalu a dorayi yake producer da kuma director.

kamar yadda kuka sani cewa anyi Season 1 da 2 yanzu haka ana daukar season 3 inda aka kawo wani sabon video na yadda ake daukar cigaban Shirin.

fatan kun nishadantu da wannan kayataccen video muna Godiyah da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button