ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Akaro Na Farko Da Ali Jita Ya Cire Tsoro Ya Ragar Gaji Shugaban…

Kamar yadda Ali Jita yana daya daga cikin hazikan mawaka a yankin arewa maso gabashin nigeria inda ya kasance daya daya cikin wadanda ale yawan sauraren kowakokinsu a fadin nigeria da kasashen ketare.

biyo bayan yawan tashin hankula da kuma matsaolin tsaro yasa yafito karara ya bayyana jimaminsa gamida nuna gazawar wannan gomnatin kan tabarbarewar tsoro.

duk da ya kasance daya daga cikin wadanda sukayiwa wannan gomnatin Kamfel har suka suka cimma raayinsu kokuma muce suka cimma manufarsu wajen hayewa wannan karagar kujera.

amma da suka fahimci cewa gaba daya gomnatin ta gaza yiwa talakawa abinda yakamata maana ta kasa cika al akawarinda ta dauka shiyasa ya fito ya fadi raayinsa gamida barranta daga wannan jamiyya ta APC.

toh fatan kun fahimci abinda wannan mawaki yake nufi da idanun basira.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button