ylliX - Online Advertising Network
waazi

Wow Abin Shaawa Kalli Haduwar Khalifan Tijjaniyya Da Sheick Aminu Daurawa

Idan da ace haka ake hada kai a tsakanin aqidu da tabbas zaa sami nutsuwa da fahimtar juna a tsakanin alumma musulmi maban banta.

tabbas kwarai kuwa domin zaku lura cewa so dayawa rabuwar kan maluma shine tabbacin rashin jituwan mabia wato sauran alumma .

haka zalika idan yake kasance akwai hadin kai a tsakanin maluma daga maban banta aqidu shine tabbacin hadinn kan kan mabiya .

tabbas haduwar Sheick aminu daurawa da kuma khalifan tijjaniyya kuma kuma tsohon sarkin kano muhammdu sunusi ma biyu ya birge mutane matuka yadda suka gaisa cike da mutuntawa gamida girmamawa.

muna rokon allah ya kara hada kan alumma musulmi ameen ya Allah munagodiyah da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button