ylliX - Online Advertising Network
IZZAR SO

Shin Kusan Mutane Nawa Zasu Mutu A Izzarso Da Dalilin Ciresu?

kamar yadda kuka sani izzarso film ne wanda aka shiryasa shi shekaru kamar 2 baya inda aka baje basira gamida yin dogon nazari game da rayuwar da muke ciki a yanzu .

amma makasudin abin birgewa ga shirin shine ya koyarda yadda mutum zai kasance mai gaskiya da rikon amana .

sannan ana nunawa mutane cewa Tabbas idan karike gaskiya da rikon amana zaka sha wahala da kulu bale kala kala dominita gaskiya daci gareta kuma maiyinta Tabbas zai sha wahalaa.

sai dai kuma a kwanakinnan ana ta yada wani profa gandar cewa wai umar umar hashim zai mutu a cikin shin izzarso .

bayan yin magana da director nura mustapa waye ya tabbatar da cewa inda akace umar hashim ya mutu tabbas wannan shiri yazama shirme.

shin mene raayinku gameda wannan al amari?

muna godiyah da irin yadda kuke bibiyarmu a koda Kaushe da karfafa mana gwiwa muna muna godiyah da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button