ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

MashaAllah Kalli Zafafan Hotunan Aisha Najamu – Hajiya Nafisa A Kasa Mai Tsarki Allah Ya Karbi Ibadu Ameen

 

MashaAllah kamar yadda muka sani Aisha Najamu wadda akafara sani da hajiya nafisa a cikin kayataccen shiri mai dogon zango mai suna Izzarso.

ta sami sami nasarar zuyartar kasa mai tsarki domin yin ibadah sannan kuma tayi wasu sababbin hotuna a can inda ta yi hotuna masu kyau wadanda sun kayatu matuka masha allah ga hotunan kamar Haka.

pics of hajiya nafisa

wannan shine hoto na farko .

wannan shine hoto na biyu daga cikin hotuna uku masu matukar kyau na Aisha Najamu izzarso.

masha allah fatan zaku yi yi mata murna da fatan alkhairi allah ya sa mudace ameen.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button