ylliX - Online Advertising Network
IZZAR SO

Kalli Yadda Ake Haddace Izzarso A Rubuce Da Daukar Shirin

Kamar yadda kuka sani idan kunzo kuna kallon shirye shirye na fina finan Kannywood ko Bollywood ko Nollywood duk abin daya ne ana rubutawa ne a script sannan a rabawa kowani jarumi domin ganin kalar roll da zaiyi.

 

saka makon cewa aka fitarda film a rubuce ne sannan kuma sai azo a fitarda shi domin director shine wanda zai tsara yadda abun zai kasance yanda zai kaya karda mai kallon shin yasan cewa anyi aiki da basira hazaka gamida kwarewa.

jaruman suna matumar kokari domin ganin cewa sun dauki abinda aka rubuta masu a ka tayadda zasu bada dai dai yadda director yake kaddara kasancewar shin.

kamar yadda kuke gani hajiya nafisa na izzarso tana karanta littafin script ne na wani sabon shiri da ake dauka a dai dia wannan lokaci mai mai suna kashe kala.

kalli hotunan da aka fitar.

shirin da ake dauka kenan

masha allah muna maku fatan alkhairi a duk inda kuke muna godiyah da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Check Also
Close
Back to top button