ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Kalli Jerin Jaruman Kannywood Wadanda Suka Gaji Iyayensu Da….

Kamar yadda kukasani jarumanKannywood sunyi suna da shahara matuka hakanne yasa akoda yaushe ake bibiyan lamuransu gamida matsa bincike akan halinda suke ciki.

hakanne yasa mutane dayawa suke shaawar zama jarumi ko jaruma domin irin yadda jaruman suke birgesu.

Hakan ya samo asaline a lokacinda muka zurfafa tunani da nazarin kawo masu jaruman Kannywood wadanda suke da yara yara sannan yaran da suka haifa a cikin su yar ya kaiga sun Sami masu maye gurbinsu a masanaantar fina finan Kannywood.

muna fatan kunsami cikakken nutsuwa da nishadi game da wannan kayataccen Shiri da muka kawo makud kusan wani abu gameda gwanayenku Jaruman Kannywood mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button