ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Hakikanin Gaskiyar Auren Hafsat Barauniya Da Yakubu muhammad

Tabbas mutane sunfi bibiyan al amarin jaruman Kannywood fite da kowa a fadin nigeria.

 

hakan yafarune sakamakon duk abinda wani can bare wanda ba jarumi ba baya zama zamn surutu ko cece kuce amma idan da ace abin ya shafi jaruman Kannywood shikenan sai duniya ta dauka domin sunada shahara da kuma yawan masoya.

sakamakon haka ne yasa jaruman suka cire tunanin mutane kokuma masu kafafen sada zumunta wajen ganin cewa basu bada hankulansu wajen jin menene ake yadawa a gameda su.

hakan kuma baizama sanadin da yasa zaa daina hantararsu da kawo abinsu kuma aibun sunyi ko basuyi ba .

Shine a dai dai wannan lokaci mutame suka fara yada zantuttukan cewa jarumar Kannywood hafsat barauniya zata angonce da yakubu muhammad amma bayan matsa bincike da kuma bibiyan jaruman sun musanta hakan.

inda sukace

 

 

h

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button