ylliX - Online Advertising Network
waazi

Albani Zaria! Ni Kaina Ina Cin Abincin Crismeti Ba Haramun Bene

Kamar yadda kowa ya sani shine ita addinin musulunci ba addinin tsanani bane kuma ba addinin tashin Hankali bane.

gani cewa daya daga cikin maluma su a tinaninsu shine hatta Abincin Crismeti ba halal bane cinsa .

amma inda wasu kuma maluma suma sukayi cikakken bayani dangane da Fahimtar su a kan wannan maala ta cristmeti inda kiristoci suke bikin shekara .

Idan aka lalubo wata Video Wanda albani zaria zaria yake jawabinsa cewa shi idan anga baici abincin Crismeti ba tom Tabbas abincinne baiyi dadi ba amma tabbas har shi yanacin abincinsu domin kuwa ba haramun bane.

kalli cikakken videon na albani zaria Domin gani ya kori ji.

muna godiyah da irin yadda kuke bibiyarmu a koda yaushe munagodiyah da ziyarah.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button