ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Toh Fa Kalli Wannan Video Me Kuka Fahimta Gameda Haduwar Mai Sanaa Da Fati Muhammd

Tabbas masu iya magana sukace gani ya kori ji .

inda wani haduwa ta manyan jaruman Kannywood ya Girgiza jamaa inda kowa yake tofa albarkacin bakinsa kan waniv da fati muhammd da musa mai sanaa sanaa sukayi.

tabbas wannan video yayi maa na kwarai da gaske kuma kakan yana nuna cewa allai da alamar wani babban al amari ka iya faruwa a tsakanin jaruman guda biyu wato musa mai sanaa sa fati muhammdu .

fati muhammd dai tayi lokaci a masanaantar fina finan Kannywood kamar babu gobe wajen kyau da yawan masoya .

duk da tayi aure kuma tafito hakan yasa idan akaga jarumai biyu alakarsu tayi karfi sai yazama abin cece cece .

fatan ku nishadantu da wannan video Muna godiyah da ziyarah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button