ylliX - Online Advertising Network
labarina Season 4 Episode

LABARINA SEASON 4 EPISODE 12 kadan Daga cikin viden jumaa

 

labarina ya fito da wani sabon salo mai matukar birge masu kallo cikeda bajinta da kuma wasu sababbin rikita rikita gameda wannan kayataccen Shiri mai mogon zango.

fatan kun fahimci irin tufka da kuma war wara da zaa fuskanta a cikin wannan sabon Episode din domin lamarin zai bada citta gamida cikakiyar nishadi na musamman.

munagodiyah da irin yadda kuke bibiyar mu a koda yaushe muna godiyah da ziyarah.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button