ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Kalli Kugani Tsohon Miji Mommee Gombe Adam Fasaha Zai Angonce Da Nana Izzarso

kowa da rabon sa a rayuwa domin ganin yadda lokaci daya zaka rabu da mutum kuma lokaci daya zaka hadu da wani.

kamar yadda ya faru da momme gombe inda ta rabu da mijinta na farko ta koma harkar film inda daga bisani wasu maganganu suka taso game rabuwar auren nasu.

tabbas dama wani lokaci son zuciyah yakan jefa mutum cikin wani yanayi martas dadi .

sufa mata haka suke da zafin kishi domin dole taji wannan abu yazo mata babu dadi.

amma shin me kuka fahimta da wannan al alamar amarin.

munaso kuyi comments da raayinku mungode 🙏

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button