ylliX - Online Advertising Network
bello turji news

Innalillahi wainnalillahi Raji’un Kalli Yadda Yan Bindiga Suka Kashe Sama Da Yan Kasuwa 70 A Hanyar Kano

INNALLAIHI WA INNALLAIHI RAJI’UN 😭😭

ƴan Bindiga sun sace ƴan kasuwa sama da 70 Masu tafiya zuwa jihar Kano.

 

Akalla mutane 70 ne ƴan kasuwa ƴan Bindiga suka yi garkuwa da su akan hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna a yau labara 23/10/2021.

An bayyana cewa ƴan bindiga ɗauke da muggan makamai ne suka kai wa ƴan kasuwar hari da safe inda suka yi garkuwa da su zuwa cikin dazuzzukan sassan jihar Kaduna ,

Muna Addu’ar ubangiji Allah ya kuɓutar da wa’innan ƴan kasuwar, da ƴan Bindiga suka yi garkuwa da su akan hanyar Birnin Gwari zuwa Kaduna,

Muna rokon Allah ya kawo mana karshen wannan ta’addacin da ya addabi sassan arewacin Najeriya dama kasar Nijeriya baƙi daya albarkacin Annabi Muhammadu SAW 🙏🏽🙏🏽 🙏🏽 Allah ya kawo mana zaman lafiya mai dorewa a ƴanƙin mu arewacin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button