IZZAR SO
Aisha Najamu Tayi Martani Ga Masu Ce Mata KaruwaðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜

Allah sarki rayuwa kenan indai yakasance cewa anga mutum ya fara samun cigaba yana yindadi a rayuwar sa musamman wanda sukayi shuhura babu abinda ake farayi masu sai sai zargi da hassada gamida kazafi.
Hakan kuma yafi yawaita ga Jaruman Kannywood kuma musamman mata cikin yanmatan ciki.
hakan ne yasa aisha najamu tafito tayi raddi gameda ai batata da kuma da wasu mutane keyi a social media ga videon kamar haka.
gaskiya banji dadin haka ba