ylliX - Online Advertising Network
Barabarn Hausa

Wallahi Har Umra Dan Apc Yabiya Mana 2019 Sbd Su koma Milki Badon Komi Ba Sai …

tirkashi saka makon matsali da suka ki ci sukaki cinyewa wani limamin masallacin jumaa ya magantu kan tsoron kada buhari ya koma milki.

Duba da ganin yadda abubuwa suka rikice wannan kasa tamu ta nigeria nigeria k mulkin da mukuradiyya muhammdu buhari.

hakannen yasa mutane gaba daya duk sani uzuri Suka  daina bawa buhari saka makon damuwa da yayi yawa.

tabbas hausawa sunyi gaskiya sukace abinda babba ya hango a kasa yaro koyawau kololuwa bazai gani ba saboda sun fishi sanin halayyar rayuwa.

toh fatan kun fahimci wannan video mai matukar mahimmanci dangane da abinda ke faruwa a wannan kasata tamu ta nigeria munagodiyah da ziyarah.

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button