waazi
Yakamata Wannan sakon Yakai ga prof Isah Ali pantami Ka kawashe Iyalanka Talakawa Ko Oho

Abin dai kamar a mafarki jincewar ministan sadarwa prof isah ali bantami ya kwashe iyalansa zuwa kasar waje a dai dai lokacin da alumma suke cikin kishirin ruwa da talauci da rashin tsaro
dannawannan video na kasa domin kallon yadda malam ya fattaki shuwagabani tundaga kan shugaban kasa, ministoci ,senatoci , gomnoni har zuwa chairman.👇👇👇👇👇👇
toh tsakani da allah babu wani abu daya kamata a fadawa shuwa gabanni da yawuce wannam domin abin yayi yawa muguntar tayi yawa sosai da sosai.
muna rokon allah yasa mu amfana da abinda mukaji amin.
muna godiyah da irin yadda kuke biboyan mu a koda yaushe munagodiyah da ziyarah.