waazi
Wallahi Buhari Munahikin Allah Kake 😡 Dan Kwangila Shiyasa Lokacinda Kazo Kace..

Toh fa Yauma Akaro Na Biyu BELLO yabo yayi felle felle da buhari indaya yayi masa tonon silili gameda matsalolin munkinsa da kuma cin amanar da akayi na talakawa.
lalli bello yabo bashida tsoron shuwa gabanni ko kadan domin zai wuya wani malami a kasarnan yayi irin nasa.