ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Tirkashi Haduwar Alh Matawalle Da Baba Dan Audu – Mai Kudi Da Mayen Kudi

Idan baku manta ba Ali nuhu sarki ne a Kannywood amma kuma duk da sanayya da irin suna da yayi baa taba yin lokaacin da mutane suke girmamashi sosai ba kamar zugowar sa a kayataccen shiri mai dogon zango mai suna Izzarso.

Kasancewar ya fito a matsayi babban attajiri hakan yasa jamaa suke daukar shi tamkar dangote wajen kudi domin ya fito a matsayin babban dan kasuwa wato alh matawalee.

don haka ana son alinuhu a matsayin sa na alh matawalee.

shi kuma kuma dan audu yayi kaurin sunane wajen hainci da cuta g amida zanba cikin aminci .

domin kuwa komi tsanani da damuwar da kake ciki idan baba dan Audu yayo kamka sai sa damfareka.

hakam yasa yayi kaurin suna domin kuwa koda abokin wasanka ne idan kace masa baba dan audu sai ya fusata ranshi ya baci matukar yana kallon labarina.

hakan yasa mutane suke daukar baba dan Audu a matsayin madamfari shikuma ko alabarin burinsa ya koma saudiyya.

domin hukumar saudiyyah tayi nasarar cafkeshi sannan sai ta tunkudoshi nigeria shikuma burinsa ya koma can domin ya cigaba da sanaarsa ta caca kwace damfara da dai sauransu .

toh jamaa wani fata kuke yiwa alh matawalle sannan wani fata kukewa baba dan audu.

?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button