ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Nafisa Abdullahi Tashige Gaban Su Rahama Sadau Da Hadiza Gabon A Matakin Duniya

Ta kafa tarihi a masanaantar fina finan Kannywood da inda take cikin mata na 10 na farko da akafi neman karin bayani akan tarihirin rayuwar su a fadin duniyar Kannywood.

wannan nasarar ta samune sakamakon fitowarta a cikin kayataccen shiri mai dogon zango wanda arewa 24 take haskawa da saira movie duk ranar jumaa mai suna LABARINA.

wannan nasarace babba gareta inda ta sami karin sanuwa a idanun mutane da kuma karin mabiya tako ta ina.

shin wani fata kuke yiwa nafisa abdullahi gameda wannan cigaba da ta samu gameda wannan alamari da yasame ta na ciga cikin mutane 10 da akafi bibiyan al amarinsu.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button