ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Allahu Akbar Kalli Yadda Wani Gajere Ya ziyarci Hadiza Gabon

Soyyah gamo na jini wani dan gajen mutum ya ziyarci hadiza gabon har inda take abin shaawa.

 

abinda kowa yasanine cewa duk wani fitaccen Jaruman a Kannywood tanada dumbin masoyah maza da mata yan yan nigeria da yan kasashen keta kuma kuma soyyah na gaskiya mai zafi.

tabbas hakane inda zakuga wasu dayawa suna burin haduwa da jaruman amma abu sai sacitu inda wasu suke yin saa su cika burinsu na ganin taurarinsu.

wananna gajeren mutum allah ya bashi hikima da baiwar zana mutum bil adama cikin sauki kuma yayi kyau sosai kamar yadda ya kamata .

shiyasa yaga babu wani abu daya dace yayi mata guzuri da shi wanda wa zana hotonta ya kaimata domin ta ji dadi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button