ylliX - Online Advertising Network
Labaran kanywood

Allahu Akbar Kalli Abinda Yafaru A Wajen Janaizar Garba Sk

Allahu Akbar kalli wani abin mamaki da yafaru a wajen janaizar garba sk jarumin Kannywood da yayi jinya na cutar suga

rayuwa kenan ana bikin duniya ake na kiyama kalli yadda rayuwa ta kansace j sa babban Jarumi a masanaantar fina finan Kannywood ya rasu bayan doguwar jinya dayayi a gida da asibiti.

tabbas wannan wani darasi ne ga remu da sauran yan fina fina Kannywood.

ga video nan ku kalla domin kallon abinda ya faru munagodiyah da ziyarah

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button