ylliX - Online Advertising Network
Uncategorized

Abin Shaawa Kalli Soyyar Hamisu Breaker Da Wata Gurguwa.

 

soyyah gamo ma jini a wannan video na kasa zakuga yadda hamisu breaker yake soyyah da wata baiwar allah abin shaawa hakan ya tayar da hankunlan Jaruman Kannywood da irin wannan sabon salon soyyah .

idan baku mantaba hamisu breaker yana cikin manyan mawakan Kannywood wadanda tauraronsi yake haskawa kuma dasu ake a dai dai wannan lokacin irin yadda yayi shura da wakar soyyah mai suna jaruma.

ana. cikin wannan yanayine hamisu breaker ya sake yin wasu wakoki akan rayuwa da zamantaker rayuwa hakanma ya kara masa farin jini sosai inda daga bisani yasaki wannan zazzafar wakar.

toh jaama shin idan da ace hamisu breaker yanacewa dole dole sai da fitattun jarumai zai rinka yin wakokinsa shin hakan zai birgeku kuwa?

duba daganin cewa shi hamisu breaker mawakine irin na zamani kuma mai lokaci .

hakan yasa yake amfani da damarsa wajen shigo da bakin fuska cikin harkar domin kayatarda masoyansa.

muna godiyah da irin yadda kuke bibiyar mu a koda yaushe munagodiyah da ziyarah.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button