ylliX - Online Advertising Network
ComedyLabaran kanywoodUncategorized

Ya Tabbata Wani Video Da Ya Tabbar Mana Da Cewa Aisha Buhari Tanada Ciki

Ana tsaka da yanayi maras dadi a nigeria inda talakawa suke cikin mawuyacin hali ha rashin tattalin arziki da Kuma rashin tsaro.

inda shugaban kasa muhammdu buhari yayi kunnin uwan shegu da duk surutu da koke koken talakawan arewa maso gabashin nigeria.

ana wannan yanayin yan taada suka kona fiyeda mutane 40 hausawa yan nigeria a garin Sokoto buhari baice komi ba kuma akazo aka ce zaa kaddamarda littafi a lagos yatafi can inda sai daga baya ya bayyana cewa Lallai zai tura wakilansa Domin yin jaje.

sannan kuma ba a gama warwarewa ba cikin wannan alhini buhari ya hau jirgi yabar gari yatafi kasar waje Domin yin murnar zagayowar haihuwarsa wato birthday.

tom bayan yadawone wani sabon hotuna da suka fito wanda suka tabbatar da cewa aisha buhari tanada juna biyu duk da cewa takwana biyu wato girma ya fara riskarta.

shin Menene raayinku domin shi dan nigeria a kullum baya rasa abin fada.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button