ylliX - Online Advertising Network
waazi

Wallahi Yan Darika Ba Yan Taadda Bane Mauludin Turji Duk Shirine Cewar Babban Malamin Izala Sheick… Yadda Fadan Zai Zama Na Addini Cewar Babban Malamin Izala Sheick….

Kada Mubari wannan matsaloli na yan taadda yazama fada tsakanin addini cewar wani babban malamin izala inda ya bayyana fahimtar sa bisa kyakyawar niyya da hadin kan alumma musulmi.

Tabbas malam yayi hangen nesa inda yacire bangaranci kokuma son zuciyah ya fadi gaskiyar abinda ke wakana tsakanin yan taadda da gomnati.

cigaban jawabin malam

 

yace wannan fadan andai ga farkonta amma babu wanda yasan karshenta sai allah .

amma ana sa ran tsayuwar balain idan yazamana cewa fadar baa mai data tamakar fadan addini ba.

bugu da kari kuma yace shi fadan addini bashida iyaka kuma baa kareshi amma matsaloli da dama sukanzo kuma suwuce kamar baayi ba.

gadai jawabin malamin kamar haka.

don haka shawara garemu da mu bar alakanta wannan matsala da addini ko aqila domin tabbas akwai lauje cikin nadi na wannan tashin Hankalin.

allah yasa mudace duniya da lahira ameen 🙏

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button