ylliX - Online Advertising Network
Barabarn Hausa

INNALILLAHI KALLI CIKAKKEN RUBUTACCIYAR WASIKAR BELLO TURJI ZUWAGA SARKI SHINKAFI DA GOMNATIN ZAMFARA

ga karantacciyar wasikar kamar haka idan kuna bukar na sauraro saboda ba kowa zai iya karanta sakon ba a jikin takar dan mun saukake maku wannan sai ku karanta wanda muka copy kuma rubuta ko na saurare.

kafin mu rubuta maku wasikar a rubuce yakamata muyi maku takai taccen bayani Akan marubucin wannan wasikar wato bello bello turji.

domin mai karatu zai fara tambayar shin wanene bello turji? .

bello turji dai dan zamfara state ne kuma shi kasurgumin tan taadda ne da ya buwayi alumma da satar shanu fasa shaguna dakuma kwace.

sai dai a wannan yanayi da ake ciki bello turji abinna nasa ya wuce misali domin kuwa ana zarginsa da ya samo wata kwangila ta tarwatsa arewa da tada hankula inda ake kashe alumma babu gaira babu dalili.

Duk da dai wasu dayawan shuwa gabanni da maluma suna zargin cewa th da akace zabe ya kariso babu yadda zaayi subari a zauna lafiya bare ayi tunani cigaban kasa kuma zasuyi amfani da wannan damar wajen yin camel.

Atakaice dai a yanzu bello turji ya tashi daga dan zara ko kwace ya zama zama kasurgumin shugaban yan taadda masu garkuwa da mutane gamida kashe mutane wadanda basuji ba basu gani ba.

ga dai wasikar dan taaddan kamar haka.

 

wannan shine shafin farko na wasikar tan taaada bello turji.

wannan shine shafi na biyu na wasikar da bello turji yayi sako da ita.

 

wannan shine shafi na karshe inda daga nisani zamu saka maku na sauraren karantacciyar wasikar da kasurgumin dan taaada ya aiko da ita wato bello turji na Zamfara.

kukalli videon har karshe domin fahimtar abinda dan taadan yake nufi.

fatan kunsaurara kuma kun fahimci abinda yake nufi allah ya kawo mana karshen wannan tashe tashen hankula amin.

muna godiyah da ziyarah

 

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button