ylliX - Online Advertising Network
Uncategorized

ALHAMDULILLAH KALLI YADDA SOJOJIN NIGERIA SUKA SHIGA GEGI SAN SANIN YAN BINDIGA

MashaAllah tau dai allah yayi taimako inda sojojin Nigeria suka taka rawar gani haduwar su da kam gararrun Yan taada .

 

kafin mu saka maku videon ya kamata musani cewa a wannan rayuwar ta zama yadda ta zama saboda kunci da talakawa suke cikin sannan ga mawuyacin hali da rashin tsaro.

akwai wani kasurgumin dan taada ana ce da shi bello turji wanda ya kware wahen kashe mutane basu jiba basu gani ba.

shine akesan jamian tsaro sun sami damar kashe shi har lahira . ga video ku kalla.

MashaAllah Allah yasa haka amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button